Breaking

Sunday, 25 December 2016

Graphic Photo Of The Boy Shot Dead By A Policeman At Zenith Bank, Zaria

As Shared By Blogreader;

From the little I understood from the information shared in Hausa by Rariya(I am not very good in Hausa),pictured below is the photo and corpse of the boy shot dead by a mobile police officer at Zenith Bank,Zaria on Friday.According to reports,the police man was drunk.The boy had gone to Zenith Bank to withdraw money with his ATM card.Our Hausa readers should please explain more.Below is the Hausa narration of the incident….

‘Ya Kamata Hukuma Ta Dinga Tantance Jami’an Tsaron Da Ya Kamata A Tura Su Aiki Cikin Jama’a

Daga Ishak Galadima

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un!

Wannan yaro shine wanda Mobile Police ya harbe a bankin Zenith Bank dake PZ Zaria a ranar Juma’ar da ta gabata.

Muna kira ga hukuma da a dinga duba irin wanda ya kamata a kai su wurin da jama’a suke harkokin yau da kullum. Domin rahotanni sun nuna cewa Mobile Police din da ya kashe wannan yaron da wasu mutanen, ya yi shaye-shaye ne sai ya sami wata sa-in-sa da wani soja, inda bayan raba su har ta kai ga ya kashe abokin aikinsa. Kuma ya fito yana ta harbe-harbe a wajen bankin inda Allah ya kawo ajalin sanadiyar kashe wannan yaron da ya zo cire kudi a ATM.

Allah Ya hafarta Masa’From the little I understood from the information shared in Hausa by Rariya(I am not very good in Hausa),pictured below is the photo and corpse of the boy shot dead by a mobile police officer at Zenith Bank,Zaria on Friday.According to reports,the police man was drunk.The boy had gone to Zenith Bank to withdraw money with his ATM card.Our Hausa readers should please explain more.Below is the Hausa narration of the incident….

‘Ya Kamata Hukuma Ta Dinga Tantance Jami’an Tsaron Da Ya Kamata A Tura Su Aiki Cikin Jama’a

Daga Ishak Galadima

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un!

Wannan yaro shine wanda Mobile Police ya harbe a bankin Zenith Bank dake PZ Zaria a ranar Juma’ar da ta gabata.

Muna kira ga hukuma da a dinga duba irin wanda ya kamata a kai su wurin da jama’a suke harkokin yau da kullum. Domin rahotanni sun nuna cewa Mobile Police din da ya kashe wannan yaron da wasu mutanen, ya yi shaye-shaye ne sai ya sami wata sa-in-sa da wani soja, inda bayan raba su har ta kai ga ya kashe abokin aikinsa. Kuma ya fito yana ta harbe-harbe a wajen bankin inda Allah ya kawo ajalin sanadiyar kashe wannan yaron da ya zo cire kudi a ATM.

Allah Ya hafarta Masa’

No comments:

Post a Comment